1/6
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 0
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 1
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 2
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 3
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 4
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 5
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Icon

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

KareemTKB
Trustable Ranking IconDe încredere
1K+Descărcări
91.5MBMărime
Android Version Icon4.4 - 4.4.4+
Versiune Android
1.0.0(19-01-2024)Ultima versiune
-
(0 Recenzii)
Age ratingPEGI-3
Descarcă
DetaliiRecenziiVersiuniInformații
1/6

Descriere Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.


Karan sauti mai kyau. Completează Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.


Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.


Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam complete tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo


Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano:


Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).


Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ' Adun Rude Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Cursuri Serale Adulti. jafar complete tafsir offline


Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar complete quran tafsir offline


A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar complete tafseer offline


Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Maeștri) și Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. tafsir de șeicul jafar


Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. Sheikh jafar tafsir offline


Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Centrul de documentare islamică Sheikh Ja’afar). șeicul jafar tafsir 2006

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline - Versiune 1.0.0

(19-01-2024)
Alte versiuni

Nu există încă recenzii sau evaluări! Pentru a fi tu primul care scrie una, te rugăm să

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline - Informații APK

Versiune APK: 1.0.0Pachet: com.kareemtkb.Jafarcompletetafsiroffline
Compatibilitate Android: 4.4 - 4.4.4+ (KitKat)
Dezvoltator:KareemTKBPolitica de confidențialitate:http://kareemtkb.com/privacy-policyPermisiuni:12
Nume: Jafar JUZ AMMA Tafsir OfflineMărime: 91.5 MBDescărcări: 56Versiune : 1.0.0Data lansării: 2024-05-20 02:53:10Ecran min.: SMALLCPU acceptat: x86, x86-64, armeabi-v7a, arm64-v8a
ID pachet: com.kareemtkb.JafarcompletetafsirofflineSemnătură SHA1: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BDezvoltator (CN): Andromo AppOrganizație (O): "Andromo.com LLocație (L): Țară (C): CAStat/oraș (ST): MBID pachet: com.kareemtkb.JafarcompletetafsirofflineSemnătură SHA1: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BDezvoltator (CN): Andromo AppOrganizație (O): "Andromo.com LLocație (L): Țară (C): CAStat/oraș (ST): MB

Cea mai recentă versiune a Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

1.0.0Trust Icon Versions
19/1/2024
56 descărcări91.5 MB Mărime
Descarcă

Alte versiuni

1.0Trust Icon Versions
4/11/2020
56 descărcări71 MB Mărime
Descarcă
appcoins-gift
Jocuri AppCoinsCâștigă și mai multe recompense!
altele